x

Neman Gafara: Tsohon  Gwamna Bafarawa Ya Roki Sakkwatawa Su Yafe Laifin Dake Tsakaninsu

By Muhammad Ibrahim,Sokoto
A ranar jiya Laraba, Dattijo tsohon gwamnan Jahar Sokoto Alh. Attahiru Dalhatu Bafarawa (Garkuwan Sokoto) ya roki daukacin al’ummar Sokoto da birni da Karkara, yaro da kuma Babba dasu yafemasa kura-kurensa da laifin dake tsakaninsu lokacin da yake jagorancin kujerar Gwamna tsawon shekaru takwas.
A Jihar Sokoto Gwamnatin Bafarawa da aka yi tsawon shekaru takwas na daga cikin Muhimman gwamnatoci da aka yi wadanda Sokoto da Sakkwatawa sunka amfana kuma sunka ji dadinta. Tabbas babu abinda ke tsakanin Bafarawa da Sakkwatawa banda Alkhiri
Yadda Allah SWT, zai tsayar da Dattijo Bafarawa gobe kiyoma ya tambaisa hakkin sama da mutum Miliyan Guda lokacin mulkinsa shine abinda Bafarawa ke kallo a yanzu ya roki gafarar Sakkwatawa. tsakanin jin dadin al’umma, kwancinyar hankalinsu da tsare dukiyoyinsu da tabbatar da Walwalarsu na daga cikin hakkin kowanne shugaba kuma Allah zai tambaisa wannan.
Nan take wani bawan Allah mai suna Usama ya yafewa Bafarawa dangane da hangen nesansa.
“Al’ummar jihar Sokoto ku shaida ni Usama B Lawal Rabah na yafewa Baba Bafarawa (Garkuwan Sokoto) duk wani hakki dake tsakaninmu na kasancewarsa Gwamnan jiharmu tsawon shekaru takwas. Allah yafemana dukkanmu”.

Hot this week

Editors Urge Government To Create Safe, Enabling Environment For Journalists

· Ask security agents to find missing Vanguard journalistAs...

EXCLUSIVE: Buhari orders probe of Isa Funtua, AMCON over keystone and Etisalat

Following the controversy generated by the leading opposition party,...

6 Signs your boyfriend thinks you are ugly -Take note of No. 2

They say there are three kinds of people; the...

2023: South-East, Middle Belt Forum Endorses Peter Obi

The South-East and Middle Belt Forum has endorsed the...

Priscilla Ojo Makes Joyful Entrance as Traditional Wedding Festivities Begin

Priscilla Ojo has officially kicked off her traditional wedding...

Police Arrest Drug Dealers, Seize ₦3.5 Million Worth of Tramadol in Katsina

The Katsina State Police Command has apprehended two suspected...

Breaking: AMAC Chairman, Maikalangu defects to APC

… Calls for Massive Support for Tinubu, WikeBy Joyce...

PDP Youths Call on Atiku to Step Aside, Support Emerging Leaders

The Concerned PDP Youth of Gombe State has called...

NAF Airstrikes Target Terrorist Hideouts in Borno State

The Nigerian Air Force (NAF), operating under the Air...

Borno Gov orders rehabilitation of Dikwa-Marte road

By Achadu Gabriel, Kaduna Following a directive from Governor Babagana...
spot_img

Related Articles

Popular Categories

spot_imgspot_img